Shirin Tumbin Giwa shiri ne da Aliyu Muhammad Tukur Binkola ya shirya kuma zai rika gabatarwa a kowace hutun karshen mako. Sannan shirin zai maida hankali kan ababen da suke aukuwa a Nigeria da ƙauyukanta harma da garzaya wa zuwa ga masarautun gargajiya da ma hukumomin gwamnati domin tsakulo muku ingantattun labarai da suka ja hankali a makon. Shirin zai na zuwa muku ne a Kan wannan jarida ta Adamawa Times da kuma Voice of Arewa VOA.
1 Comments